<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Ku Zo, Zo, Zo, Zo Y31</title>
<lyrics>[V1]
 Ku zo, zo, zo, zo,
 Zo wurin Yesu Mai Ceto,
 Ku zo wurin Mai Gafara.
 Kila yau ne rana ta ƙarshe,
 Sai ku zo wurin Mai Cetonmu.</lyrics>
<hymn_number>31</hymn_number>
</song>